Kannywood Bayan Sati Da Rasuwar Kamal Yanzun Nan Allah Yawa Abdulwahab Awarwasa Rasuwa

Innalillahi Wa'Inna Illahir Raji'un Bayan Sati Daya Da Rasuwar Kamal Aboki Kannywood Ta Sake RashiA satin da ya gabata dai masana'atar Kannywood tayi babban rashi da ya jijigata na rashin shahararren mai shirya fina-finan barkwancin nan wato Kamal AbokiA yau ma gashi Allah ya sake dauke wani da a cikin masana'atar Allah ya jikanshi ya gafarta masa.

Mun sama rahoton rasuwar Jarumi Abdulwahab Alhassan wanda aka fi sani da Awarwasa, a yau 23 ga watan 1 na shekarar 2023 Sakamakon jinya mai tsayi sa yayi fama da ita. 

Karanta

Sanarwar ta fito daga shafin Ahmde Nagudu a Facebook da kuma Jaridar Youtube ta Tashar Tsakar gida 

Ga bidiyon 

Post a Comment

0 Comments

Ads