A RUBUCE TAKE... Hausa Novel Written By HUGUMA - Aihausanovels

A RUBUCE TAKE Hausa Novel Written By HUGUMAPosted byAiHausa Novel
Price400
CategoryHausa Ebooks
Uploaded On26 Jan, 2023
Upload Time8:29 pm
Hits218 Views
Author

Bilyn Abdull

Writer Group

Nil

Novel Genre

CommentNo Comments

A Rubuce Take... Hausa Novel Written By Huguma

*ZAFAFA BIYAR 2023*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯


*A R U B U C E  T A K E*πŸ“–πŸ“–πŸ“–✍🏽✍🏽
(K'addarata)


*TABA KA LASHE*πŸ˜‹πŸ˜‹


_"Da wannan raunin naki da kuma rashin juriyarki bana jin zakici nasara maganar gaskiya,yau kawai.....tun bata kai ga shigowa gidan ba?,ina ga ta shigo?,ta wanzu a cikinsa?,zakici nasara kuwa?,wannan siradin ba na raguwar mace mai raguwar zuciya bane,hanya ce mafi sauqi ta mallakar kowa da komai......saidai.....tana yiwa yawa yawna mata wahala,ciki harda ke da alama"_


KARANTA ZAFAFA 2023


*IDON NERA By Mamuh ghee*


       _Hannunta dake dafe da kanta ta saki,ta sake daga kanta tana kallon anty ummee da kyau,muryarta a mugun karye,ita kadai tasan me takeji tsakanin zuciya da qirjinta_

_"Wanne qoqari zanyi anty ummee bayan wannan?,kinsan me nakeji kuwa?,har na fara nadamar daukan shawararki,qila da ace abinda zuciya ta ke gayan nayi na aikata.....wala'alla da ban fuskanci zafin da nakeji a yanxu ba....."_

_"Da kuma kinyi biyu babu ba.....da baki samu darajar da kike ganinta a idanunsa ba,da nutsuwar da kike qaryatawa a yanzun a yadda kike ganin babu ita tayi qaura dake kwata kwata..... tashi kiyi abinda zai fishsheki,ki yiwa zuciyarki qarfa qarfa,kici galaba a kanta,don ki cimma muradinki" ta qarashe maganar tana watsa mata kayan data debo din,sannan ta juya ta fice tabar mata dakin don ta bata damar shiryawa._

*A RUBUCE TAKE*
         _Kaddarata_


Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

#HUGUMA

_*Zafafan alkaluman haziqan maruban zafafa biyar kowa yasan na daban ne,wannan karon ma sunzo da sababbin salo me kama zuciya.*_
_*ZAFAFAN MARUBUTAN SUNZO DA SABABBIN LITATTAFANSU NA 2023 Kamar haka,*_


_*IDON NERA*_
    Mamuhgee

_*DAUDAR GORA*_ gora ka shata
    Billyn Abdul

_*RUMBUN QAYA*_
     Hafsat Rano

_*KI KULANI*_ mallakin zuciyata
    Hafsat Miss Xoxo

5   _*A RUBUCE TAKE*_ qaddarata
    Safiya Huguma

_DUKA GUDA BIYAR DIN ZAKA SAMESU A FARASHIN 1200_

Guda 5 1200
Guda 4 1000
Guda 3 800
Guda 2 600
Guda 1 400

_*zaku saka kudin a wannan account dinπŸ‘‡*_

_*0022419171 Access Bank Maryam sani*_

Saiku tura shedar taπŸ‘‡

_*09033181070*_

Idan kuma katin Waya ne zaku tura katin MTN ta wannan layinπŸ‘‡

09166221261

*YAN NIJER KUWA ZAKU TUNTUBI WANNAN NUMBER DON SAKA KATIN AIRTEL*

+227 90 16 59 91

*Thanks for choosing us*


Download

Click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.


Download any type of hausa novel which include Hausa Love, Adventure, fiction, Fantasy and other genre Hausa Novel paid and free and read them in confort of your zone at ArewaBooks.Com


Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!

 Author’s Contact

  • Name : Safiya Abdullahi Musa 
  • Wattpad Handle : @ 
  • Nick Name : Huguma
  • Whatsapp Number : 
  • Nationality : Nigeria
  • Email :
  • Group : Haske Writers Association

The Book is not free

Post a Comment

0 Comments

Ads