Maganin Dattin Ciki Ko Amosanin Mara Da Izinin Allah


INA MASU FAMA DA DATTIN MARA KO AMOSANIN MARA GA QAQQARFAN MAGANIN WANKIN MARAR MACE KO NAMIJI


Karanta>>> Yadda Zaki Sabulun Da zai Sa Ki Dinga Kyalli, Santsi, Kamshi Sannan Yana Maganin Kurajen Fuska.


DA KASHE DUK WANI SANYIN DAKE MARAR MACE KO NAMIJI

✓ KURAJEN GABA

✓ 'DO'DEWAR GABA

✓ SA'BAR GABA

✓ KAYKAYIN GABA

✓ WARIN GABA

✓ RASHIN SHA'AWA

✓ RASHIN NI'IMA

✓ YAWAN BARIN CIKI

✓ TSINKEWAR MANIYYI

✓ YAWA FITA FITSARI

✓ JIN ZAFI LOKACIN SADUWA

✓ RASHIN JIN DADI YAYIN SADUWA

✓ Tsinkewar maniyyi rashin haihuwa


Karanta>>> Maganin Kurajen Gaba Da Kaikayin Gaba Na Mata


To masu wannan matsalar ga maganin cikin sauki da izinin allah

A Nemo SAIWAR Alayyahu

azo gida ka sa Jarkanwa amma saiwar da yawa ake so a samu.A wanke Saiwar  sosai a kir6a saiwar a turmi da Jarkanwa sai kwashe.


Karanta>>> Yadda Za'a Yi Amfani Da Kanunfari Wajen Magance Ciwon Sanyi


A shanya ya bushe a  daka a tankade sai a bawa mutum Namiji ya rinƙa Shan chokali daya a shayi ba madara kwana bakwai sau uku a Rana.


Mace Kuma ta dafa Tasha tayi tsarki ko tsuguno a Baho safe da dare kwana bakwai da ikon Allahu anwarke daga kowanne irin ciwon Sanyin Mara ko dattin  Mara da izinin Allah.


Karanta>>> Maganin Gyaran Nono Mai Saukin Haɗawa


A turawa Yan uwa su Amfana.

Post a Comment

0 Comments

Ads