Ingantaccen Matsi Da Bashi Da Illa.


1- KANUN FARI:


kisamu kanun fari kidinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.


Karanta>>> Amfanin  Zobo Ga Lafiyar Jikinmu 

Karanta>>> Tsumin Matan Aure  Don Inganta Auratayya

Karanta>>> Tasirin Da Tazargade Ke Yi Ga Lafiyar Mata


2- LALLE


Kisamu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.3- TSAKIN KUKA


Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.


Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba


4- KANUN FARI


Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.


Karanta>>> Illolin Kwanciyar Ruf Da Ciki Ga Lafiyar Mu


5- FARIN MISKI


Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zakisha mamaki.


Karanta>>> Maganin Amosani, Karyewar Gashi Da Kuma Zubewarshi Kyauta


6- MAN ZAITUN


Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar uwa.7- SASSAQEN BAURE


Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga


Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya.


8- SAIWAR ZOGALE


Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski kizauna aciki wlh zakisha mamaki yar uwa.


********


Agwada za'a dace insha Allah 


☏ +2348037538596

☏ +2348066627317

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)

Ads