Tasirin da tazargade keyi ga Lafiyar Mata da yanda zasu yi amfani dashi.Tazargade tanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ga macen data haihu ko kuma gabanta ya bude sosai.


 Sannan tana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda suke janyo abubuwa kamar haka:


- Karancin ni'ima.

- Rashin jindadin saduwa da maigida.

- Bushewar gaba.

- Jinzafi lokacin saduwa.

- Fitar farin ruwa kamar kindirmo.

- Kaikayi, da dai saurasu.


Yanda Ake Amfani dashi

Za a debi cikin babban cokali daya a zuba shi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso a maimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu za kiga abin mamaki.


Karanta>>> Maganin Amosani, Karyewar Gashi Da Kuma Zubewarshi Kyauta

Karanta>>> Illolin Kwanciyar Ruf Da Ciki Ga Lafiyar Mu

A turawa yan uwa domin suma su amfana.

Post a Comment

1 Comments

  1. The state may even build a number of} casinos, which are anticipated to supply in-person betting. Since the Supreme Court struck down the Professional and Amateur Sports Protection Act , the federal law prohibiting sports playing, in 2018, 30 states and Washington DC now offer some form of sports wagering. Of those, 21 states 1xbet and DC offer each in-person and online playing; two states offer only online wagering; and in eight states, bets can only be positioned in individual, usually at a casino or racetrack.

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)

Ads