Gwamnatin Tarayyar Nigeria Zatabawa Daliban Makarantar University Da Kwalejin Ilimi Tallafin KudiGwamnatin tarayyar nigeria tare da hadin gwiwar federal scholarship board zasu bayar da tallafin kudi ga Daliban makarantar University da Kuma Wanda suke karatu a makarantar collage of education (N C E).

Shirin bayar da tallafin Yana cikin Shirin da gwamnatin tarayya ta kaddamar Mai Suna Education bursary award.


Ga Dama: National Directorate of Employment (NDE) sun sake buɗe shafin su na tallafi ga ƙananan ƴan kasuwa da masu ƙananun ƙarfi


A saboda Haka ake sanar da duk wasu Dalibai da suke karantar education a matakin gaba da secondary School cewa an bude shafin cika wannan tallafin ga masu niyyar cikawa zaku iya Shiga shafin a yanzu ku cika.


DOKAR TALLAFIN

Dole ka sama kana karanta education a jami’o’in nigeria ko Kuma kwalejin ilimi.

Sannan Kuma Banda Wanda suke karatu a bangaren PART TIME


ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN CIKA TALLAFIN


ADMISSION LATER

SCHOOL ID CARD

Zasu rufe shafin cika wannan tallafin ranar 21, October 2022


Ga Masu sha’awar cika wannan tallafin zaku iya Shiga wajen da aka rubuta Apply now dake kasa.


APPLY NOW


FATAN NASARA

Post a Comment

2 Comments

  1. Anonymous8/10/22

    09064015638

    ReplyDelete
  2. Anonymous8/10/22

    Fauziyya mukhtar Muhammad

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)

Ads