"; Ga Yadda Zaka Magance duk wata Matsalan data Danganci kira

Ga Yadda Zaka Magance duk wata Matsalan data Danganci kira

 


Idan kana tunanin bibiyar kiranka ka saka wannan code din ka kira daya bayan daya zasu cirema duk wata hanya da ake bibiyarka ko kuma idan ankira layka baya shiga.

 

 ##21#

 #61#

 #62#

 #004#

 #67#


 Allah yasa mu dace

Post a Comment

0 Comments

Ads