Marubatan Online Maman Teddy da Oum Aphnan sun saka gasa

 🥳🐏KYAUTAR GORON SALLAH🐏🥳

       TAƁARA🕊️  By Maman teddy

  WARRRR💃  By Oum AphnanDAGA HANNUN HAZIƘAN MARUBUTAN NAKU✍️  MAMAN TEDDY  &  OUM APHNAN🥰Gasar duk wanda yazo na ɗaya zai samu kyautar MINI LAPTOP ko kuɗi ₦25,000


Wanda yazo na biyu, zai samu kyautar wayar Hannu GIONEE F100 Ko kuɗi ₦10,000


Wanda yazo na uku, zai samu kyautar waya KEYPAD ITEL Ko kuɗi ₦5,000 


 

      Tambayoyin Gasar


1.  Mene ne ma'anar Warrrr ?


B) Ki haɗa Jumla (Sentences) guda 5 mai ƙunshe da misalin sunan littafin Warrrrr


C) Ki rera Ma littafin warrrr waƙa mai ma'ana na minti biyu👌


2. Menene Ma'anar Taɓara ?


B) Ki haɗa jumla (Sentences) guda 5 mai ɗauke da sunan littafin Taɓara


C) Ki rera ma littafin Taɓara waƙa mai ma'ana na minti biyu👌Gasar zai fara ne daga yau  Day 1 of sallah zuwa Day 3


Participants ɗin gasar zasu  turo da Amsoshinsu  ta ɗaya daga cikin wannan Numbobin 


09065990265 (Oum Aphnan)

08081202932 (Maman teddy)


♟️ Alƙalan Gasar ♟️

    ADO GWANJA

    SAFIYA (Safa)


Note:  Littafin WARRRRR da Littafin TAƁARA zasu fara zuwa maku bayan an fidda zakarun gasar, za'a saka sunan winners ɗin da Numbobin wayarsu a jikin Littafan.ALLAH YABA MAI RABO SA'A💃

EIDIKUM MUBARAK🐏

Post a Comment

0 Comments

Ads