Man Of The World Book 1 Complete Novel Document


 Tafiya sukeyi cikin nutsuwa suna hira su biyu Hauwa'u ta kalli Inteesar tare da cewa"Inteesar  gaskiya ina ganin musamu wani gurin mu fake saboda naga hadari na niyyar tasowa ke sarkin mura".

"Toh yanzu a ina zamu fake anan gurin".

"Kinga wata rumfa can muje muÉ—an fake in ruwan ya É—auke semu wuce gida".

"Toh".

nan suka ƙarasa rumfar wani me shayi suka zauna zamansu keda wuya ruwan sama ya kece aka shiga ruwa kamar da bakin kwarya.


KARANTA LITTAFIN: "TUBALI BOOK 1 CHAPTER 1"



AndaÉ—e ana ruwan sannan ya É—auke suka tashi suka cigaba da tafiya sunyi nisa sukaga wasu  motoci Æ™irar Land cruser baÆ™aÆ™e se ta tsakiyar data Æ™asance  roice-roice fara tas me baÆ™in tintac  motar itace ta cikon ta bakwai wato dai ma'ana a tsakiya  danno kai sukayi sunzo wuce daidai su Inteesar  bazato sukaji ruwan taÉ“o da kwatami ya watsomusu a jikinsu sakamakon motar fallatsamusu da tayi cikin sauri da zafin zuciya Inteesar  ta wawuri wani dutse dake kusa dasu ta jefi É—aya daga cikin motar dutsen be tsaya akan kowacce motaba se a glass É—in farar motar nan ta tsakiya tass kakejin Æ™arar fashewar glass É—in a razane Hauwah ta kalli Inteesar tare da kallon motocin tace"nashiga uku Inteesar  kinsanko motar wa kika fasawa glass kuwa?".

Cikin masifa wadda ita kanta batasan tanada itaba tace"ko motar waye ina ruwana meyasa su masu kuÉ—i basusan darajar É—an Adam ko cemusu akayi muba mutane bane ke bakiga abinda sukayimana ba ruwan kwatamifa suka fallatsamana kina kallo kuma ko niyyar tsayawa basu da ita amma ke saboda rashin kishin kai yasa ki cemun wai nasan motarwa na fasawa glass ina ruwana ko wayemana ai tare suke".


Jin Æ™arar glass yasashi É—agowa daga karatun daily thrust É—in da yikeyi tare da zubawa gaban motar da yike ido wow na furta sakamakon ganin haÉ—aÉ—en matashin guy É—in yagaji da haÉ—uwa komai nashi abun burgewane saurin fita drivern yayi bejimaba ya dawo cikin girmamawa yace"Oga wasu yarane kan amfallatsamusu ruwan taÉ“o  shine É—aya daga cikinsu tayi jifan  amma gashi can su Muhd sun  zagayeta".

cikin muryarsa da kamar ammasa dole yace"buÉ—emun mota".

"Angama ranka shidaÉ—e".

nan drivern ya buÉ—emasa a hankali ya zura Æ™afarsa waje yafita cikin takun zaratan maza masuji da class yaÆ™arasa gurin wanda hakan yayi daidai da  É—aga hannun Muh'd ze wankawa Inteesar mari.

A ɗan daƙile NAMIJIN DUNIYA yace" Dakata Muh'd"...


WRITTEN BY:       REAL EESHAT

NOVEL NAME:   MAN OF THE WORLD BK 1

UPLOADER:     AIHAUSANOVELS 

  DOCUMENT SIZE:         203KB

DOCUMENT TYPE:              TXT

MODIFIED DATE:      03- JULY -2022

CATEGORY:               LOVE   STORY

PRICE:                            ₦300 

Proceed To Download Man Of The World Book 1 Novel Document.



Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!



KARANTA LITTAFIN: "TUBALI BOOK 1 CHAPTER 2"




Domin Karanta Littafin Sai ku Danna Inda Aka Saka Read More




DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng


Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com


******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels


Copyright 

If you are the right owner of this novel and you want us to remove it from our site please mail Us at aihausanovels@gmail.com


Post a Comment

1 Comments

  1. Anonymous18/7/22

    Gsky book din man of the world yy dadi Dan Allah yh xa'ayi insamu cigabansa
    Nagode Allah yh Kara kaifin hannu

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)

Ads