Yanzu-yanzu An Fara Biyan Bashi Na Trader Moni

 


A ranar talata Wanda yayi daidai da 25-Apr-2022 aka fara biyan mutanan da zasuci gajiyar bashin trader Moni Wanda aka buÉ—e a shekarar data gabata.


 Trader Moni loan tsari ne wanda gwamnatin tarayya ta buÉ—e domin baiwa yan Nigeria bashi mutum 10 Million amma ba kyauta bane domin kowa sai mutum yadawo dashi, sannan a sake bashi wani.


 A satin da ya wuce ne masu bada bashi na trader Moni suka rinÆ™a buÉ—e wa mutanen da zasuci gajiyar wannan bashi na trader Moni Account number na access bank Wanda a cikinsa za'a turo kuÉ—in wanda za'a basu bashi.


 Sai kuma a yau 26-Apr-2022 suka rinÆ™a sakawa mutane kuÉ—in su wanda za'a basu bashi ta wannan Account number É—in da aka buÉ—e musu na accees bank suka tura ₦50.000 ga ko wane Account, wanda kuma zasu cire kudin su cikin sauki ta hanyar ziyarar accees bank wanda yake kusa daku.


 Tun daga wannan lokaci zuwa kowane lokaci trader Moni zasu cigaba da turwa waÉ—anda zasu amfana da wannan bashi kuÉ—in su ₦50.000 wanda zai baka damar cimma duk wani buri naka da wannan kuÉ—in kafin lokacin mayarwa yayi.

 Trader Moni sun bukaci duk wanda yake wannan tsari wanda bai sami kuÉ—i ba ya kwantar da hankali sa kuÉ—in sa zasu shigo cikin Account É—in sa ba tare da É“ata lokaci ba.


 Idan kasan baka cikin wannan tsari na trader Moni ka kwantar da hankali zuwa nan gaba zasu buÉ—e portal domin daukan sabbin wadanda zasuci gajiyar wannan tsari.


 Ku cibaga da kasancewa da Aihausanovels.com.ng Domin samun sabbin update.

Post a Comment

0 Comments

Ads