Babban Malamin addinin Musulinci Sheikh Aminu Daurawa ya bayyaba cewa, maganar Mata kan cewa sune jin dadain Duniya ba gaskiya bane.
Inda Malamin yake cewa, babu abu mafi muni a da kazanta a jikin Mace kamar farjin ta, domin tana suke jinin al’ada, fitsari da kuma haihuwa.
Sannan Malamin ya Æ™ara da cewa, saboda munin da farjin yake da shi ya sa aka rufe shi, da Mata zasu na yawo tsirara da gudun su za’a na rinÆ™a yi saboda zai iya zama abin tsoro domin munin sa.
Ya kuma ƙara da cewa, saboda haka banga dalilin da zai sa wannan abu mafi muni a jikin Mace ya raba Mutum da Allah ba.
Zaku iya jallon bidiyon dake ƙasa domin kuji cikekken bayani daga bakin Sheikh Aminu Daurawa akan.
0 Comments