Kalli shiri mai dogon zango na Izzar so wanda aka shirya shi domin fadakarwa ilmantarwa gami da nishadantar da masu kallo.
Shirin dai ana É—ora shi a manhajar Youtube mai suna Bakori TV.
KARANTA WASU LABARAN
✓ Kotu ta yanke wa wani dan kano hukuncin Kisa saboda cin mutuncin Annabi da yayi
✓ AlhamduLillahi Anyi sulhu tsakanin Naziru Sarkin WaÆ™a da Abubakar Maishadda
✓ Amfanin Dabino Ajikin ÆŠan Adam
✓ Hanyoyin sace zuciyar budurwa cikin sauÆ™i
Shirin ya kunshi manyan jaruman finafinai ta Kannywood kamar su:
Ali Nuhu
Maryam Malika
Lawan Ahmad
Auwal Isah West
Kada dai na cika ku da surutu gadai shirin nan ku da hoton dake ƙasa domin kallon shirin kai tsaye ko kuma inda aka sa Play Video
0 Comments