A Æ™arshe dai É—aya daga cikin fitattun Jarumai a masana'antar finafinai ta kannywood ya fito ya magani game da lamarin tsohuwa Ladi cima inda ta ce ba a taÉ“a bata Naira dubu hamsin ba, ta ce akwai aiki da taje yau Naira dubu biyu (₦2000) aka bata a firar ta da BBC Hausa.
Ni Na Kamawa Mama Ladi Cima Gida Kuma Nake Saya Mata Abinci Da Kudin Kashewa Ku Tambayeta - a cewar Mustapha Naburaska.
0 Comments