Ado Gwanja New Album ‘Amanda’ 2021 Part 2

 


Mawaƙi Ado Gwanja ya saki sabon album ɗinsa mai suna Amada, mawaƙin kuma jarumi a masana'antar shirya finafinai na Kannywood ya kasance yana da farin jini wajen waƙoƙin aure.


A yau ne mawaƙi Ado Gwanja ya saki album ɗin nasa a manhajar sa ta Youtube.


Ga dai jerin waƙoƙin da ya saki a ƙasa.


4. Mai Kiɗan Kujera
5. Kyan Rawa 
6. Na Saba Dani Da Ke (Ft Ali Jita)
Post a Comment

0 Comments

Ads