Maryam Yahaya bata jin magana wallahi - Datti Assalafy

 Shahararren É—an jaridar nan wato Datti Assalafy ya yi magana akan sababbin hotunan da Jaruma Kannywood wato Maryam Yahaya ta saki bayan samun sauÆ™in ta.

Ga abin da É—an jaridar yake cewa:


“Maryam Yahaya mutane da yawa sun bata shawara akan ta killace kanta ta daina yaÉ—a hotunanta a media ta bari sai ta murmure amman taÆ™i.


Nayi ƙoƙarin yin magana da ɗaya daga cikin uwayen ɗakinta a masana'antar shirya finafinai ta Hausa, inda ta tabbatar mani da cewa yarinyar sam bata karɓar shawara.



Ya ci gaba da cewa a cikin wannan yanayin da take ciki abar a tausaya mata ne, Allah kaɗai ya san wa yarinyar take son ta burge a media ɗin, nasan dai zata ba zata taɓa burge waɗanda suka zalunceta ba domin sun gujeta su.



 Muna bata shawarar ta dinga sanya Hijabi idan zata yaÉ—a hotunanta a social media, hakan zai fi rufa mata asirin ranar da tayi sakamakon jinyar Typhoid da ta yi” a cewar sa.


Post a Comment

0 Comments

Ads