Kadan daga cikin shirin Labarina Season 4 Episode 11

 HaÆ™iÆ™a mutane da dama sun zaÆ™u kuma sun Æ™agu suga abinda zai faru a cikin shirin Labarina abubuwa biyu ne zuwa uku ne mutane suke son a cikin shirin:


Na farko shine dawowar prisdor daga kasar Egypt inda har muka ga yana daukar  alwashin aikata wani laifi da zai sa a mayar da su gida tari, domin ya samu damar kashe Baba É—an Audu.


Za Ku Iya Karanta 

✓ Maryam Yahaya bata jin magana wallahi - Datti Assalafy

✓ Allah Ya yi wa Sani Garba SK, Baya jinyar mako Biyar


Na biyu haduwar yaro da mai tsohon mai gidansa wato haÉ—uwar Baba É—an Audu da Baba Rabi'u a gidan yari, shin me zai faru da prisdor idan ya shigo cikin gidan yarin, za dai a sha cakwakiya a nan tabbas!


Na uku shine kiran da masu kidnapping suka yi wa mahaifiyar Sumayya, shin idan suka Æ™ara kira me za su ce? 


Ga dai kaÉ—an daga cikin shirin Labarina Season 4 Episode 11 Wanda za'a saki cikakken Film din a ranar juma'a idan Allah Ya kai mu.







Post a Comment

0 Comments

Ads