Yadda za ku more data 500MB a layinku na MTN kullum

Jama'a masu bibiyar wannan shafi namu na aihausanovel.com.ng muna maku sallama irin ta addini da fatan kuna cikin koshin lafiya. 
A yau zamu kawo maku wata hanya da zaku more kyautar data 500MB a layinku na MTN cikin sauki.

Da farko ku taɓa wannan akwatin na download.

Bayan kun yi download dinsa sai ku buɗe shi zaku ganshi kamar haka 👇

Daga nan zai nuna maku kuyi update, kamar haka;


Bayan kunyi UPDATE, sai ku taɓa AUTO SERVER kamar haka 👇

Zai kai ku inda za ku zaɓi UNITED STATES kamar haka👇

Bayan nan sai ku taɓa DIRECT kamar haka 👇


Kai tsaye zai kai ku inda jerin files ɗin suke anan to sai ku zaɓi MTN E LEARNING 500MB 1

Daga nan sai ku dawo ku taɓa GO kamar haka 👇


Nan take zai yi CONNECTED kamar haka 👇

ALLAH YA BADA SA'A YAN UWA

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)

Ads